Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Allah Sarki Yadda Baba Karkuzu Na Masana'antar Kannywood Yana Neman Taimako Domin Za'a Koreshi A Gidan Haya

Allah Sarki Dattijo Baba Karkuzu Na Masana'antar Kannywood Yana nerman Taimako, Domin Ana Neman Korarsa daga Gidan da Yake Haya
Duk wani mazaunin garin Jos babba da yaro ya san wannan bawan Allah Baba Karuzu wanda yake jarumi a masana'antar Kannywood na tsawon shekaru tun kafin tsufa ya zo masa.

Baba Kar'uzu yana cikin halin neman taimako a wajen bayin Allah tun daga jaruman Kannywood har zuwa kan mazauna garin Jos, yanzu haka wa'adin kudin hayan sa ya kare a gidan da yake ciki, inda ake shirin korar sa.

Ina kira ga mutanen kirki kamar su; Sarki Ali Nuhu, Adam A Zango, Abdul Amart, Hadiza Gabon da sauran jaruman Kannywood ku zo ku taimakawa wannan Dattijon ko karamin gida ku siya masa domin ya karasa rayuwar shi a ciki.
PLAY ▶️

Duk wanda yake da niyyar taimakawa Baba Kar'uzu tun daka kan 'yan siyasan mu da sauran al'umma zai iya zuwa gidan da yake zama a Layin Zana dake garin Jos, ko kuma za a iya tuntuba ta ta wannan lambar 09014217824 domin neman karin bayani.

Allah ya kawo mana dauki, Allah ya inganta rayuwar mu cikin sutura, Allah ya kawo masa tare da mu dauki ta dukkan hanyan bayin Allah masu neman yardar Ubangiji. Amin ya Allah.
Play ▶️


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba