Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ango Yakai Kansa Ofishin Yan Sanda Saboda Amarya Ta Bukaci Ya Sadu Da lta Sau 15 A Daren Farko

Jarababbiyar Amarya Tasa Ango ya tsere da kafarsa bayan irin abubuwan da amarya tayi masa a darensu na farko wanda aka zargi kawayenta da bata wasu magunguna na kara karfsin shaawa.

Yadda Sabuwar Amarya Ta Bukaci Ango Yayi Saduwa Da Ita Har Sau 15 A Daren Farko, Ango Ya Suma An Dauke Shi Zuwa Asibiti, Ga Yadda Lamarin Ya Faru.
Daren farko na ango da amarya wani baban dare ne da yake saka maza jin dadi da nishadi sosai amma kuma yana saka mata fargaba da tsoro saboda tinani jin zafi da suke jin labarin sa tin kafin suyi aure a wan nan dalilin ne wasu matan koda sunyi aure sunje gidan miji su tsoro ke hanasu yarda da sabon angon nasu.

Aduk lokacin da tsoron jin zafi a yayi saduwar farko ta hanaki yarda da nijinki alhalin shi kuma yana da bukata to zai nema yace zaiyi miki da karfi wanda hakan zai iya sa yayi miki rauni yaji miki ciwo a gaban ki kuma yasa duk jikin ki yayi tsami don a zahiri maza sunfi mata karfi.
To yana da mahimmanci ki nuna ma angonki kamar bakisan kornai ba ki nuna mishi bakisan ana saduwa tsakanin mace dana miji bah aka nan ki nuna mishi kina dai jin labarin a wajen kawaye ko kurna cikin hausa novel kuma kinajin ana cewa da zafi daga nan saiki fara mishi shagwaba da magiya da yayi miki a hankali.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba