Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Budurwar Da ta samu miji a Facebook An Ɗaura aurenta da Safiyar yau…

Wata budurwa mai suna Fatima ta bayyana cewa a kwanakin da suka wuce ne take neman mijin aure amma irinta wanda ya dade bai yi aure ba Amman zuwa yanzu haka tayi dacen wannan saurayi da take nema.
Yanzu Haka Ma a yau Ranar Asabar Din yau Akayi Bikin Daurin auren nasu da saurayin da ta samu a wannan manhajar ta facebook kuma har ta kai su ga fahimtar junansu yanzu haka an daura.

Domin Bayyana Ra'ayoyin Ku Ku Biyo Mu Comments Section Kuma Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Koda Yaushe A Wannan Shafin Namu Domin Samun Cikakkun Sahihan Rahotannin labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Mungode.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba