Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Daman mun gayamuku muslim muslim ticket yaudara ce karya ce – sheikh Ibrahim Aliyu kaduna

Babban malamin addinin Muslunci da ke arewa cin na Nigeria a cikin hudubarsa yayi tsokaci akan irin yadda halin da Nijeriya ta shiga ciki na sabuwa gwamnati a cikin wata ukku kacal tun ba’a je ko ina ba ga talauci da fatara da tsada rayuwa sunyi yawa.

“Ba yadda bamu gayawa al’umma mu ba mun kwatanta musu tun muna shaguɓe har mun kayi musu ɓaroɓaro wannan tafiyar da Musulum musulum ticket karya ce cutarku za’a yi da musulunci za’a raɓe cutarku za’a yi da musulunci za’a yi karya a rabe a cuceku an nunawa jama’a amma da basu ji ba a cikin wata arba’in da takwas 48 ,wata ukku 3 akayi mutane sun daina neman ayi musu hanya ama basu abinci.


Malam ya kara da cewa wata 48 wata ukku kawai alumma ta riga ta ruɗe ku kul saura wata arba’in da biyar gaba a ciki gaba da addu’a wannna shine sakamakon taurin kai da rashin jin magana da rashin kallon abinda ya dace wanda ya dace yana iya fada aji tun da wuri ya kamata a fada , wadanda suke da alamun amfani wadanda aka tabbatar suna da ɗan amfani ko gwamnatin ba’a bari Sunka shiga ba, ba’a jin kunya Shiyasa akwai wanda baya jin kunya inya tashi yimaka illa

Wanda bayajin kunya zai iya maka ɓangaranci zai gwadamaka baiyi da kai wannan matsala ce garemu shiyasa muke ce muku wannan demokradiya ba abar kirki bace a gurinmu dan bamu ga amfaninta bamu ga ranar ta ba cutar da al’ummar mu akeyi ba dare ba rana. Allah ya gyara zuciyarmu.”

Kalli Cikakken Bidiyan Bayanin Anan

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano