Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Innalilahi dukan da ɓarawo yasha bayan kama shi da sata

Qalu Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un, Wannan Da Kuke Gani Babban Dan Damfarane Ne, Yakasance Yana Cutar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakonnin Karya (Fake Alert) Idan Anyi Ciniki.

Al’umma Sai A Kiyaye Da Wanda Zaku Ringa Bawa Lambar Bankin Ku, (Account Number) Lokacin Daz Kukayi Ciniki Ko Kuma Sauran Harkoki.

Musamman A Lokacin Chanjin Kudinnan Mutane Zasu Fake Da Haka Su Ringa Damfarar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakon Karya (Fake Alert)

Idan Mutum Yaimuku Transfer Ta Kudi Ku Tabbatar Kada Ku Yadda Indai Baku Sanshiba Ku Kar6i Katin Shi Na Dan Kasa (National Identification Number)
PLAY ▶️

Allah Yakaremu Da Sharrin ‘Yan Damfara Da Masu Yaudara.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba