Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Iyaye maza su rika tsotsan nonon matan su akai akai domin bude kafofin sa don jariri ya samu ruwan nono

Iyaye maza su rika tsotsan nonon matan su akKodinetan Cibiyar Kiwon Lafiya a matakin farko da ke Uyo, Peace Essien, ta yi kira da a rika jawo hankalin Iyalai da al’umma da kuma malaman addini sanin mahimmancin shayar da nonon uwa ga jarirai.

A cewar jami’a Essien, mahaifin yaro wato baban sa na da muhimmiyar rawa da zai taka kafin mai dakin sa ta haihu wajen ganin kafofin nonuwa sun bude sannan su kasance a shirye don ciyar da jariri.

Essien, yayin da yake zantawa da manema labarai a Uyo kan makon shayar da jarirai ta duniya na 2023, ta ce goyon bayan al’umma da iyali na da matukar muhimmanci wajen samun nasara a harkar shayar da jarirai nonon uwa zalla.
Ta ce ya kamata a ce an fara shayar da jariri nonon uwa minti 30 bayan an haifi da, sannan a ci gaba da haka har sai ya kai watanni shida cur yana kwankwadar nonon.

” Ya kamata a shi ma maigida, ya yi na shi aikin, ba kawai dawainiyar mai dakin sa ba dole sai ya taimaka wajen inganta nonon domin jaririn ya ji dadin sha.

” Maigida zai rika tsotsar nonon matar sa akai akai, domin ya bude kafofin da ruwan nonon zai rika fita idan jariri ya zo duniya. Idan ba zai iya tsotsa ba, ya rika shafa shi yana mulmula nonon.

A karshe ta yi kira ga iayaye da mata masu ciki da su rika zuwa awo akai akai a lokacin da suke da juna biyu sannan a dage da shayar da jariri, nonon uwa.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba