Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Marar Lafiya Ya Sace Motar Daukar Gawa A Kano

’Yan sanda sun kama barawon motar ne a kauyen Takwasa a Jihar Jigawa

Wani mara lafiya mai karaya a kafarsa ya sace motar daukar marasa lafiya da magungunan da ke cinta a Jihar Kano.
’Yan sanda sun kama barawon motar daukar marasa lafiyan ne a kauyen Takwasa na Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa a yayin da yake kokarin tserewa da ita.

Jaridar aminiya na ruwaito Kakakin ’yan sandan jihar Jigawa, ASP Lawan Shiisu, ya ce “’Yan sanda sun gano motar ce a kauyen Takwasa ta Karamar Hukumar Babura a Jihar Jigawa, a hannun wani mutum dan asalin Karamar Hukumar Daura ta Jihar Katsina, mai muguwar karaya a kafarsa.”

Ya ce an yi sanar gano motar ce bayan samun rahoton, “sace wata motar daukar marasa lafiya — kirar ‘Hummer Bus’ mara lamba a jikinta— da magungunan da ke cikinta, mallakin Karamar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano, a kauyen Kanya Hore da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa ta Jihar Kano.
Daga nan ne ’yan sanda daga Babban Ofishin ’Yan Sanda da ke Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa suka dukufa aiki, inda washegari suka gano ta da misalin karfe 8 na safiyar ranar Litinin 11 ga watan Disamban da muke ciki.

Ya kara da cewa ana ci gaba da gudanar da bincike kafin fa gurfanar da wanda ake zargin a gaban kotu

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba