Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Matashin da ya kammala karatun NCE ya ke yi wa mahaifiyarsa tallar alkaki a Kano

Wani matashi mai suna Ajjahariyu Idris Bala da ya kammala karatun NCE a kwalejin ilmi ta Kano "FCE Kano" ya rungumi yi wa mahaifiyarsa tallar alkaki domin su rufa wa kansu asiri.

Matashi Ajjahariyyuh Idris Bala Kuka dan asalin Jljihar Kano ne a karamar hukumar Tudunwada.

Ya Kammala Karatun NCE dinsa a bangaran na'ura mai kwalkwalwa wato Computer a FCE  Kano a shekarar 2021.

Matashin ya ce ba ya son zuciyarsa ta mutu ne duk da ya yi karatun boko, gwara ya fara amfani da abin da ya zo a hannunsa kafin aikin gwamnati ya zo, duk da yanzu samun aikin ya yi wahala.
Bayan kammala karatun nasa ne suka yi shawara da Mahaifiyarsa na ta rika yi masa alkaki shi kuma yana tafiya talla a kwararo-kwararo domin su rufa wa kansu asiri.

Matashi Ajjahariyuh ya sanar da DCL Hausa cewaba rana yana iya sayar cinikin 10,000 idan ya fita wannan talla ta alkaki.

Mutane dai na yi wa wannan matashi addu'ar Allah Ya ba shi sa'ar rayuwa da zai kula da kansa da mahaifiyarsa da kannensa.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano