Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Sojojin Nijar Sunyi Wani Babban Shiri Domin Yaki Da Duk Wadda Zai Shiga Maganar Juyin Mulkin Da Sukayi

Shugabannin sojin Nijar da ke rike da kasar a yanzu sun yi sabbin nade-nade karkashin mulkinsu,Wannan na zuwa ne yayin da suka cika kusan mako da yin juyin mulki tare da hambarar da gwamnatin Mohamed Bazoum.

A cikin wata sanarwar da suka fitara ranar Juma'a da dare, sun bayyana nada Moussa Salau Barmou a kujerar babban hafsun hafsoshin sojin Nijar,Hakazalika, sanarwar ta bayyana nada Kanal Amirou Kader zai ya zama mataimakinsa, kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito.

A bangare guda, Manjo Kanar Sani Kiaou ne zai kasance sabon shugaban rundunar sojin kasa a kasar, Kanar Abdoutahamane Zakata zai rike mukamin mataimakin shugaban rundunar sojin kasan Nijar,A bangaren ofishin ministan tsaron kasar, sanarwar ta ce an nada Janar Sani Kache don kula da wannan fannin

Ya zuwa yanzu, sojojin Nijar sun ce a shirye suke su tunkari duk wani kalubale na farmaki daga sojojin kungiyar ECOWAS Zuwa kasarsu, Tun bayan hambarar da gwamnatin Bazoum, sojojin Nijar suka samu gargadi daga kungiyar raya kasashen Afrika ta Yamma (ECOWAS) da bayanai masu tsauri.

Kungiyar ta yi barazanar mai da Nijar saniyar ware tare da kakaba mata takunkumin da ka iya jawo sartse ga ci gaban mulkin na soja ,Hakazalika ECOWNAS ta ce za ta yi amfani da karfin soja don tabbatar da mai da Bazoum kan mulkin Nijar.
Sai dai, ECOWAS ta samu tsaiko yayin da Sanatoci a Najeriya suka ce ba za su amince a tura sojin Najeriya zuwa Nijar ba,A cewar rahoton sama da 90% na Sanatocin ne suka bayyana rashin amincewarsu da yunkurin Shugabancin Tinubu .

PLAY ▶️

Amma, majalisa ta bayyana yin Allah wadai da aikin da sojoji suka yi na kifar da mulkin Mohammed Bazoum Wadda sanadiyyar hakan ake ganin sojan Juyin Mulki Yayi Wannan nadin Ne Don Yaki da kowaye Ya Daga Hannu A Wannan Maganar Da Fatan Allah Ya Bamu Zaman Lapiya .

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba