Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Tsohon Gwamna Kaduna El-Rufai Yake Wasa Da Yayansa Cikin Yanayin Burgewa

EL-RUFA'I MAI SHEKARU SAMA DA 60 NA WASA DA IYALANSA 

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna ,kuma Tsohon Ministan Abuja Na Tsawon Shekaru 8 kuma tsohon director of Beraue of Public enterprises Wanda Kuma Yanzu Haka Majalissar Dattijai Da Dakatar Da Tantanceshi Domin Bashi Muƙamin Minista , zuwa Wani Lokaci Nan Gaba , 

Ya More Hutun ƙarshen Mako Tare Da Iyalansa Inda Aka Hangi Tsohon Gwamnan Na Wasa Da Iyalansa ƙananu 

Malam Nasiru Mai Shekara Sittin Da Uku , Da Tulibujin Harkokin Siyasa Naware Lokaci Domin Ɗebewa Iyalansa Kewa dukda Shekaru sunja Masa 

Lallai Wannan Yakamata Ya Zama Izina Ga waɗanda Tsakaninsu da Matansu da Yara Sai faɗa daTsawa , Ance wasu Majidantan Ko Sallama Basu Fiya Yiwa Inzasu shiga Gidajensu , Saidai Barazana
 
Lallai Iyalanmu Na Buƙatar Lokacinmu , Da Kulawa ta Hanyar Mu'amala  ta Haka zamu Fuskanci Juna a Tsakaninmu , Ta Haka ne Kaɗai Zasu Iya Bayyana mana Matsalolinsu su Batare da Fargaba ba Musamman Mata ,

    Allah Ya Datar Damu .

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba