Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

'Yar gidan talaka mai tallan Goro ta zama Minista a Najeriya

Yar gidan talaka mai tallan Goro ta zama Minista a Najeriya.

Hannatu Musa Musawa, da ta fito daga jihar Katsina ta fashe da kuka a yayin da ake kokarin tantance ta domin zama Minista a Gwamnatin Bola Tinubu, jiya Talata a majalisar dattawan Najeriya. 

Hannatu ta bada labarin yadda mahaifinsu ya taso a matsayin talaka da ke tallar Goro, daga baya ya kokarta ya samu ilmin boko.

Ganin mahaifinta Alhaji Musa Musawa ya rasu ana saura watanni 4 za a zabi ‘yarsa domin ta zama Ministar Tarayya, shiyasa ta fashe da kuka da hawaye a majalisar. 

Hannatu tace ta so ace mahaifinta yana da rai ya ga 'yarsa ta zama minista, saboda sun taso ne a cikin tsananin talauci, kafun daga bisani Allah ya budawa mahaifin nata.
Akwai darussa da yawa da ya kamata duk wani Musulmi ya dauka a cikin labarin da ta bayar, ni kaina ta sosa mun zuciya. 

Muna yiwa Lauya Hannatu Musa Musawa, fatan Alkhairi tare da Addu'ar Allah ya bata ikon sauke nauyin da aka daura mata, Allah yasa wannan mukamin nata ya amfani Addinin Musulunci da talakawan Najeriya baki daya, Yaa Hayyu Yaa Qayyum. 
✍️ Copeid

SA'AD ABDULLAHI
2/8/2023

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba