Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Aisha Humaira Na Neman Taimako Al'umma Kan Halin Da Ta Tsiki Kanta A Halin Yanzu

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanaki Baya Ne Jarumar Kannywood Kuma Yarinya Ta Hannun Damar Mawakin Rarara Aisha Humaira Wani Yaro Yayi Tattaki Domin Samun Inda Take

Saide Rashin Sa'a Yasa Bai Hadu Da Ita Ba Inda Yaje Unguwar Zoo Road Ya Kwanta Yake Cewa Bazai Koma Garinsu Ba Har Sai Yayi Arba Da Ita Inda Cikin Yarda Allah Aka Yada Bidiyan Matashi Har Ta Dawo Ta Samu Damar Ganin Yaron

Saide Koda da Suka Sami Haduwa Da Matashi Ta Bayyana Cewar A Maidashi Wajen Iyayensa Har Ta Masa Alkawarin Daukar Nauyin Karatunsa Tare Da Bawa Mahaifiyarsa Jari

Saide Wannan Taimako Da Tayi Ya Janyo Mata Bala'a Kamar Yadda Tayi Bayani A Cikin Bidiyan Kasa

Kalli Bidiyan Anan

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba