Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Alhalin Atiku Abubakar Kan Mutuwar Sheikh Abubakar Giro Agungun

Mataimakin shugaban kasar Alhaji Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP ya wallafa irin yadda yaji radadi da jimamin mutuwar babban shehin malamin addinin Muslunci da ke arewacin Najeriya Sheikh Atiku Abubakar inda ya wallafa wannan sanarwa a shafinsa na sada zumunta facebook.
Ga abinda yake Cewa :

“Na shiga jimami da bakin cikin jin labarin rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu, babban malamin addinin musulunci bayan gajeruwar jinya a jihar Kebbi.

Sheikh Abubakar Giro Argungu ya samu karramawa sosai a tsakanin malamai da sauran jama’a saboda irin gudunmawar da yake bayarwa ga addinin Musulunci a Najeriya a matsayinsa na daya daga cikin manyan malaman Najeriya da Afrika.”

Babban shehin malamin yayi shekara 45 yana karantawa wanda tabbas malam ya dade yana yiwa addini hidima anyi jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Rahimahullah a yau alhamis da misalin karfe 2:30pm a cikin garin argungu inda manya manyan malaman addinin musulunci sun halarci jana’izar Sheikh malamain.

Sanarwa ta cigaba da cewa:

“Tabbas koyarwarsa da ka’idarsa ta zaman lafiya da haɗin kai kasa za su cigaba da amfanar al’uma.

A Madadin Iyalina, Ina Mika Ta’aziyyata Ga Iyalan Gidansa, Da Al’ummar Musulmi Da ‘Yan Nijeriya Baki Daya. – Allah ya jikan Malam ya gafarta masa. Ameen. – AA”

PLAY ▶️

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano