Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Duk Mijin Daya Saki Matar Da Muka Aura Masa Haka Kurum, to Saiya Biya Gwamnati Kudin data Kashe Masa, Cewar Sheikh Aminu Daurawa

Duk Mijin Daya Saki Matar Da Muka Aura Masa Haka Kurum, to Saiya Biya Gwamnati Kudin data Kashe Masa, Cewar Sheikh Aminu Daurawa Hukumar Hisba dake jihar Kano ta bayyana cewa za ta daura wa mata 1,800 aure sannan za ta yibwa mata kayan gara na daki.

Kwamandan rundunar Hisba ta Kano Sheikh Aminu Daurawa ya bayyana cewa hukumar za ta aurar da mata 1800 a Kano nan ba da dadewa ba.

Daurawa ya sanar da haka yayin da yake duba kayan daki da aka yi wa matan a ranar Laraba a garin Kano.

Daurawa ya ce gwamnati ta ware naira miliyan 800 domin siya wa amaren kayan daki.

"Kowace mace za ta samu setin gado, katifa, fulo da jarin naira 20,000.

"Wasu attajirai a jihar sun yi alkawarin bada nasu gudunmawar domin tallafa wa matan.

Daurawa ya ce nan ba da dadewa ba Hisba za ta sanar da ranar da za a yi bukin daurin auren.
A Karshe Daurawa ya ce duk mijin da ya saki matar sa haka kawai kan abin da bai taka kara ya karya ba zai biya gwamnati kudin auren da aka kashe masa.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba