Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Matar aure za ta sake yi wa mijinta kaciya a Kano

Tsada rayuwa tayiwa mutane katutu kowa yana ta kasan amma wannan ita burinta dole sai mijinta kaciya shafin DCL Hausa sun ruwaito wannan labarin da ya afku a jihar kano daga arewacin najeriya.
“Wata matar aure a jihar Kano ta kudiri aniyar sake yi wa mijinta kaciya lamarin da ya sa mijin ya garzaya kotu neman dauki inda ya ce baya iya barci idan yana dakinta domin kada ta yi masa aika-aika.”

Wannan labarin ya baiwa mutane matukar mamaki inda wasu ke cewa wannan auren dole da jin wannan labari.

Wasu kuma a karkashin martani cewa suke wai Miyasa komai sai a jihar kano.

Karin bayyani yana nan zuwa…..

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano