Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ta Hada Masa Kayan Laifi Da Kudin Gida Amma Ya Kaiwa Wata Yaki Aurenta Saboda Wani Dalilin

A Halin Da Muke Ciki A Yanzu Ya Zamo Mata Na Matukar Son Aure Saide Kuma Mazan Auren Nayin Wahala Kasancewar Rashin Samun Aikin Yi Da Muhali, Inda Hakan Yake Janyo Yawan Yaudare Yaudare A Tsakanin Mata Da Maza

Saide Kamar Yadda Aka Saba Jin Labari Masu Ratsa Zuciya Yau Mun Samu Wani Labari Mai Ban Takaichi Da Tausayi Ta Yadda Wata Budurwa Ta Hadawa Saurayinta Kayan Laifi Da Kudin Hayar Gida Amma Daga Bisani Ya Kaiwa Wata Da Niyyar Aurenta Kamar Yadda Muka Sami Labarin Daga Shafin  Diaryofanorthernwomen Inda Wata Ta Turo Musu Da Sako Kamar Yadda Zaku Ji Cikin Bayan A Ciki Bidiyan Kasa


To Allah Ya Kyauta Yasa Mufi Karfin Zuciyarmu Daga Yaudarar Zuciyar Masu Son Mu Da Kaunarmu Na Gaskiya.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano