Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Alhamdullilah Rahama Mk Ta Samu Karuwa Jariri

Jiya Ne Muka Samun Labarin Haihuwar Jarumar Kannywood Rahama Mk Inda Ta Haihu Cikin Koshin Lafiya, Sai Dai Da Yawan Mutane Basu San Cewwa Jarumar Tana Da Aurenta Ba.

Jarumar  Tayi Aure Sama Da Shekaru Biyu Kenan Dasu Gabata ,Inda A Satin Nan Aka Bayyana Hajiya Rabi Bawa
Mai Kada A Matsayin Wacce Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Alfawa Karkashin Jam'iyyar Guguwa Party Inda Ta Kayar Da Abokin Karawarta Na Jam'yyar Haske Wato ABM Adnan, Amma Fa A Cikin Shirin Na Kwana Casa in

Mansura Isah Tana. Daya Daga Cikin Wanda Su Wallafa Bidiyon Jaririn Da Rahama MK Ta Haifa A Shafin Sada Zumunta, Tare Da Tayata Murnar Haihuwar Abokiyar Aikinta Kuma Wacce Kabilarsu Daya Wato (Yoruba).

Da Fatan Allah Ya Rayashi

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba