Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ana Zargi Kan Guba Aka Sanyawa Kwamishina Idris Ibrahim Da Ya Rasu

DA DUMI-DUMI: Ana zargin guba aka bawa Kwamishina Engr. Idriss Ibrahim Garba, wanda hakan yayi sanadiyar rasuwarshi

Daga Comr Abba Sani Pantami 


Kafin ya rasu shine Kwamishinan tsare-tsare da gine-gine na jihar Borno, ya rasune bayan kwana daya da raka Gwamnan jihar wasu kauyuka kamar yadda ya saba. A jiya Jumma'a ne Allah ya yiwa Kwamishinan rasuwa. 
Yanzu haka Gwamnan jihar Professor Babagana Zulum, ya bawa jami'an tsaro umurnin da a gaggauta gudanar da binciken kwakwaf kan mutuwar marigayin. 


Muna Addu'ar Allah ya bayyana gaskiya, Allah ya jikanshi da Rahama.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba