Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Bidiyan Yadda Ango Ke Tikar Rawa Kamar Da Ya Zauce A Gaban Amaryarsa Ya Ta da Kura

Bidiyon shagalin bikin wata amarya yar Najeriya da ta tsaya jugum tana kallo yayin da angonta ke taka rawa cike da farin ciki ya haddasa cece- kuce a soshiyal midiya.

Wani dan TikTok da ya wallafa bidiyon ya yi mamakin yadda amaryar ta kasance mai kunya tare da yin barkwanci game da rawar da angon ya taka,Sai kace dan nanaye, angon ya dunga taka rawa cikin salo a bidiyon yayin da mahalarta bikin suka dungi kallon yadda yake rawa cikin farin ciki.

Amaryarsa ta tsaya a gefe guda sannan ta zuba ido tana kallonsa. Alamu sun nuna matashiyar na jin kunya, Yayin angon wanda yake Bahaushe ya sace zukatan masu kallo.
Bidiyon ya samu mutane miliyan 1.8 da suka kalla yayin da suka dunga jinjinawa rawar da angon ya taka, Wasu sun cika da mamakin dalilin da yasa amaryar ta yi abun da ta yi Kamar Yadda Zamu Kawo Muku Kadan Daga Cikin Tsokacin Al'umma

Kalli Bidiyan Anan


To Allah Ya Kyauta Zamu So Yan Mata Masu Niyyar Aure Su Tura Da Sakon Abunda Suke So Mazaje Suyi A Wajen Bikin Su Dan Karsu Basu Kunya .

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano