Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Duk Wata Malama Mace Da Take Bàtsa Da Sunan Wa'azi

Duk Wata Malama Mace Da Take Bàtsa Da Sunan Wa'azi Ba Ta Da Banbanci Da Muneera Abdulsalam A Waje Na - Dr. Sheriff Almuhajir

Wata sabuwar Malamar ta sake zuhuri, amma ni abunda ke bani mamaki, su wadannan Malaman waazin da ya fi musu dadi shine labarin aure da jímai, tamkar duk ayoyin Qurani akan Jimái aka sauko da su.

Tayaya za'a yi kana zaune kana kallon kyakkaywar mace tana bayanin jimai wani abu bai zo maka a zuciya ba?
Bayyanar Malamai mata abune mai kyau, amma baiwa wadannan matan damar hawa mimbari suna wa'azi ana sakawa a social media da sunan addinin Musulumci ban san ina aka samo shi ba.
Kuma wallahi hakan ba daidai ba ne, Domin bidah ce karara da aka kawo cikin addini, mace ta tashi daga wani gari ta hau jirgi ko mota don ta je wani gari wa'azi yaushe aka yi hakan, waye yace ayi ina hujja?

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano