Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Innalillahi wainna'irraji'un Yadda Tsananin Bulala Tayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Dalibi

Tsananin bulala har sai ta la'anta lafiyarsa qarshe ya rasa Rayuwar sa.....

Yau Juma'a 20 October, 2023 na samu labarin wani mummunar hukunci da hukumar makarantar Al-Azhar Academy dake bayan Kofar Gayan Zariya suka yi wa wani dalibinsu mai suna Marwanu Nuhu Sambo, dan JS3 (Basic 9), wanda a yayin wannan hukuncin sai da suka aika shi har lahira, saboda tsananin hukunci.
Bayan kisan wannan yaro da suka yi, ba su sanar da iyayensa ba har sai da iyayen yaron suka rika jin rade-radin cewa an kai yaron asibitin Al-Ridha Clinic, inda suka garzaya can domin tabbatar da labarin da suke samu game da dan nasu, amma bayan sun samu likitan, sai ya fada masu cewa, shi ba mara lafiya aka kawo masa ba; gawa ce aka kawo masa.

Na tafi da kafafuwana har wannan makaranta domin tabbatar da wannan labarin, a inda na zanta da wasu dalibai 2 da kuma wani yaro mai sayar da abinci a makarantar, tare da wata mata aure duka suka tabbatar man da faruwar wannan al'amari.


Daga nan, na garzaya zuwa gidan da dalibin da aka kashe yake, na tattauna da wasu iyayensa guda biyu, duka suka tabbatar man da faruwar abin, har suka kai ni inda ake yi wa gawar yaron wanka.


Bayan nan, na sake zuwa wurin wasu daliban makarantar, inda na zanta da su, daya daga cikin yaran ajinsu daya da dalibin da aka kashe. Sannan ya labarta man yadda malaman suka aikata wannan hukunci. Yaron ya ce, mataimakin shugaban makarantar (vice principal) shi ya zo da yaron gaban assembly, inda suka rika yi masa bulala babu kakkautawa tare da shugaban makarantar (Principal), tun suna iya kirga bulalar har suka bata lissafi, inda yaron ya tabbatar man da kansa ya kirga bulala akalla 105 wanda aka yi wa yaron a gaban assembly, daga nan kuma suka wuce da shi office, suka cire masa riga, suka bar shi da gajeren wando kawai suka ci gaba da dukan sa har yaron ya yi yunkurin gudu, amma aka sa zabaniyawa (prefects) na makarantar suka rike shi suka koma da shi, suka ci gaba da dukan sa har sai da suka

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba