Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Kalaman Rarara : masoyin buhari ya maka masoyin rarara kotu


Bayan kalaman rarara akan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi shekaranjiya ya tayar da kura a Najeriya shine masoyan ko wane bangare sun samu husuma har takai su kotu kamar yadda MD mai amfani da kafar sada zumunta.

Kalaman Rarara ga Buhari sun haifar da rikic! mai zafi a tsakanin masoyin Rarara da masoyin Buhari a jihar Kaduna.

Kalaman suka da mawaki Dauda Adamu Abdullahi Rarara yayi ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sun haifar da zazzafar rikicinci a tsakanin wani masoyin Buhari da masoyin mawaki Rarara a jihar Kaduna.

Tun da fari dai, wani masoyin Buhari mai suna Mika’ilu Shehu Idris ne ya zag! mawaki Rarara a sakamakon sukar da Rarara ya yiwa tsohon shugaban kasa Buhari a wani taron manema labarai da Rarara ya gabatar a wannan mako.

Lamarin da bai yiwa masoyin mawaki Rarara Aliyu Hashimu dadi ba, kuma zazzafar rikici ta barke a tsakanin masoyin Buhari da masoyin mawaki Rarara, inda masoyin Rarara wato Aliyu Hashimu ya lakadawa masoyin Buhari wato Mika’ilu Shehu Idris dukan kawo wuka.

Shedun gani da ido, sun tabbatar da cewa sun yi iya kokarin su don sasanta rikici anma lamarin ya cutura har sai da masoyin Mawaki Rarara wato Aliyu Hashimu ya lakadawa masoyin Buhari kashi.


Yanzu haka dai masoyin Buhari wato Mika’ilu Shehu Idris, ya garzaya babbar kotun shari’a dake Kawo a jihar Kaduna don neman hakkin sa bisa dukan kawo wuka da Aliyu Hashimu masoyin Rarara yayi masa a gaban jama’a.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano