Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Matashi Ya Daurawa Surukarsa Auren Bogi Da Buhari/Ahmad Musa Ya Sayi Gida A Amerika

Wata kotun majistare da ke zama a Minna, jihar Neja, ta yanke wa wani mutum mai suna Gambo Adamu hukuncin watanni 12 a gidan yari kan kulla auren bogi tsakanin surukarsa, Sa’adatu Aliyu da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Wacce ke karar, wacce ta kasance bazawara, ta tunkari kotun cewa surukinta ya karbi kudade daga hannunta wanda ya kai naira miliyan 5 bisa alkawarin hada ta aure da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari
Matashin ya gabatarwa surukarsa sadakin aurenta da Buhari N100,000
Inda Ta fada ma kotun cewa surukinta ya gabatar mata da N100,000 a matsayin sadaki, da kwandon goro da soyayyiyar kaza a cikin wata jaka a matsayin kyauta daga Shugaban kasa Buhari a yayin daurin auren.

Majiyarmu ta samu Labarin daga Shafin legit Inda Ta bayyana cewa bayan zaman jiran ganin tsohon shugaban kasar ya zo daukarta a matsayin sabuwar amaryarsa, sai ta yanke shawarar tunkarar kotu domin ta shiga lamarin.

Matar ta kara da cewar mai laifin ya kuma bukace ta da ta kafa wata kungiya mai zaman kanta da ita a matsayin shugaba, yayin da shi surukin nata zai zamo kakakin kungiyar, inda ya yi mata alkawarin cewa za ta samu alfanu daga wajen gwamnatocin tarayya da na jiha.

Bugu da kari, ya sanar da ita cewar za ta samu kujerun aikin hajji,Daily Trust ta kuma rahoto cewa alkalin kotun, Ibrahim Musa Zago, ya yankewa wanda ake karan hukuncin watanni 12 a gidan yari kan samunsa da laifin zamba wanda ya sabawa sashi na 322 na kundin laifuffuka, tare da zabin biyan tarar N100,000.


Ya kuma umarci wanda ake kara da ya biya mai karar kudi naira miliyan 2 a matsayin diyya To Allah Anan Kuma Sharraran Dan Wasan Kwallan Kafar Nijeriya Ne Ahmad Musa Ya Sayi Katafaran Gida A Kasa Amerika Shafin Kannywoodcelebrity Suak Wallafa 


Da Fatan Allah Ya Sanya Da Alkairi.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba