Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Murja kunya tayi muguwar addu’a ga duk wanda ya shiga gasar Rarara

A yan kwanan mutane yan gwagwarmayar da matasan malamai masu amfani da kafar manhajar titkok sunyi wa shahararren mawakin nan adamu Dauda kahutu rarara wankin babban bargo irin halin da kasa take ciki amma yazo yana mayar da yara mabarata da yan maula akan gasa.

Kida challenge wani gasa ne da ya sanya akan kidaya da za’a a shekara mai zuwa wato 2024 shine yayi waka ya sanya gasar ta inda yan tiktok sunkayi masa tawaye, itama murja kunya ta shiga sahun masu kira da kada ayi wannan gasar ga abinda take cewa.

Murya kunya ta wallafa wannan faifan bidiyo akan shafinta na tiktok mai suns yagamen1

Ya Allah dan matsayin manzon Allah s.a.w duk wanda ya hau wannan gasa “kidaya challenge” da aka kawo a cikin arewar nan wai kidaya Allah Ubangiji ka debe masa albarka, Allah ka hana shi cin yau dana gobe , Ubangiji Allah mu kuma ka bi muna hakkin mu.

“Muna cikin wani yanayi masifa kashe kashe da bala’i da sace sace da sauransu, Allah yasa duk wanda ya hau wannan gasar ta kidaya daga an kidaye shi anka tantance shi sai sambisa.inji murja kunya

Ga bidiyon nan ku kalla.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba