Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Saurayi yaki yarda ya karbi kyautar Gida, Naira Miliyan 20, Mota, da Kamfani don ya rabu da Budurwar sa

Rahotanni daga juhar Kano na cewa wani matashi mai suna lsyaku mai Baro ya ki yarda ya karbi kyautar kamfanin buga ruwan PureWater da tsabar kudi Naira Miliyan 20 da kuma motar hawa ta kirmanin Naira Miliyan 4 da ginanne gida a GRA Kano don ya rabu da Budurwar sa kamar yadda abokin karawar sa ya yi masa tayi.
Alhaji Abubakar Mai Shadda wani hamshakin attajiri ne dake saffarar kaya daga Dubai zuwa Najeriya shine yaga yarinyar taje siyayya tare da kawayenta a daya daga cikin katunan sa a daren jiya inda yace yana sonta kuma ya nace yayin da shi kurma saurayin yarinyar sana'ar tura baro yake a kasuwar Kantin Kwari kuma gobe Juma'a zaa daura musu aure da yarinyar.



Rahotanni sun ce yanzu haka yan'uwa da abokan arziki na can suna tausar kirjinsa a kan ya janye wa Alhaji Abubakar ya hakura ya nemi wata saboda dukiyar da za a ba shi ko mata hudu yake so zai iya aura duk a goben amma ya kafe kan cewa mutuwa ce kawai zata raba shi da ita saboda haka ko duka dukiyarsa zai ba shi ba zai karba ba yafi son Maryam dinsa, shima uban yarinyar yace ban za'a fasa auren ba sai dai idan shi lsyakur ne yace ya fasa.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba