Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ya Kamatu Kusan Wannan Abun Al'ajabin Da Yake Faruwa A Wani Tsubirin Al'ajabi

Tsibirin Bamuda

Duk da cewa duniya da dama da abubuwan mamaki ke faruwa a cikinsu ba tare da Dan Adam ya fahimci musabbabansu ba, Tsibirin Bamuda (Bermuda Island ko Bermuda Triangle) ne kadai ya fi shahara a bakunan mutane sanadiyyar haka. Wannan shahara ta samo asali ne daga nahiyar Kudancin Amurka (South America), a hankali labarin ya ci gaba da yaduwa zuwa sauran kasashen duniya.

Manyan ababen mamakin da ake ikirarin suna faruwa a muhallin tekun da wannan tsibiri yake sun hada da bacewar jiragen sama – masu dauke da fasinjoji ‘yan kasuwa ko na soji – da jiragen ruwa – manya da kanana da na shawagi. Idan suka bace a galibin lokuta, ba a ganin buraguzan jirgin balle a kaddamar da bincike kan dalilan da suka haddasa faruwar hadarin.

Wannan al’amari abin al’ajabi, a cewar masu bayar da labarai, bai tsaya a bacewar jirage tare da rashin ganin buraguzansu kadai ba, har da wasu labarai masu caza kwakwalwa kan irin yanayin da tekun ke kasancewa na launi da kuma dulmuya a wasu lokutan, ko kuma wasu irin dabi’u da ake ikirarin gira-gizan da ke saman teku ke shiga, a yayin aukuwar hadarurrukan da suka fara faruwa shekaru kusan 200 da suka gabata.
Ire-iren wadannan labarai sun samo asali ne daga irin jawaban da masu lura da na’urar filin saukan jiragen sama da ke tsibirin ke bayarwa. Ko wadanda ake tarawa wajen binciken da hukumomin gwamnatin Amurka da ke lura da ire-iren wadannan hadarurruka ke yi. Da wannan, marubuta suka sa wa wannan muhalli suna: ‘The Bermuda Triangle’ (Kusurwar Bamuda), ko kuma The Debil’s Triangle (Kusurwar Shedan).
A halin yanzu da dama cikin wadanda suka taba jin labarin wannan bigire na Bamuda, sun yarda cewa wani wuri ne mai cike da almara, kamar yadda galibin turawa masu bincike suka fada. Da kuma cewa babu wanda ya san abin da ke haddasa wannan al’amari, sai Allah (ga wadanda suka yarda da Allah kenan), ko kuma dabi’a ta shu’umcin wurin...

Admin

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba