Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Aka Sacewa Wani Balance Dinsa A Garin Bauchi State

Wallahi Wallahi Wallahi yanzu yanzu wannan abun ya faru a cikin garin Bauchi, wannan matashin da aka saka a tsakiyar mashin ya kwashewa wani Balance din shi". 

"Kafun yanzu ban taba yadda wannan abun yana faruwa ba, sai yau da na gani da idona, matashin yazo har shagon wani mai dinki ya kwashe mishi Balance din shi baki daya". 
"Abun ya faru ne yanzu haka da yamma a anguwarmu ta Madina Querters, dai-dai titin sawaba da ke cikin birnin Bauchi, yanzu haka matashin an dauke shi an tafi dashi wurin jami'an tsaro".

Wannan shine sakon da matashi Bashar Ahmad ya turo min ta Whatsapp yanzu haka. 
Wa 'yanda suka dauki barawon Balance din 'yan sanda ne.

Daga Comr Abba Sani Pantamii

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba