Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Aka Yankewa Yarinya Yar Shekaru 13 Hannu Sakamakon Talauchi A Jihar Zamfara

ABIN TAUSAYI: An yankewa wata yarinya ƴar shekara 13 hannu mai suna Fauziyya Sani sakamakon rashin kuɗin kai ta asibiti a jihar Zamfara 

Matuƙar kana raye ba a gama halittar ka ba har sai ka koma ga Allah 

wannan yarinyar da kuke gani sunan ta “Fauziyya Sani, ta haɗu da tsautsayi a satin da ya gabata sakamakon faɗowa da tayi daga kan gado wanda hakan yasa ta samu karaya a hannu wanda sanadiyyar haka ne yasa aka gutsure mata hannu sakamakon rashin kuɗi da iyayenta suke fama dashi a jihar Zamfara. 
A zantawar da gidan talabijin na yanar gizo Mai-Biredi Tv suka yi da Fauziyya ta bayyana cewa tun farko ɗaurin gida ne da aka yi mata wanda hakan yai sanadiyar riƙe mata jijiyoyin hannu wanda yasa jini baya motsawa. 

A cewar Fauziyya ta kammala karatunta na firamare tsawon shekara 3 da ta wuce amma har yanzu bata samu damar cigaba da karatu ba saboda rashin kuɗi har bayan faruwar wannan jarabawar da Allah yai mata, inda tace tana son ta cigaba da karatu idan ta samu wanda zai taimaka mata. 
Daure ka tura share dan taya mu sama nata addu,ar sauran ƴan,uwa Allah shi raba mu da mummunar ƙaddara ya bata ikon cinye wannan jarabawar ya kuma bata lafiya.

Daga Comr Nura Siniya

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano