Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Budurwar Ta Koma Gidan Saurayinta Da Zama

Masoya kance so hana ganin laifi labarin wata budurwa da ta tattara inata inata tabar gidansu da ke sabuwar kofa ta tare a gidansu saurayinta a garin yakasai da ke jihar kano da ake arewacin najeriya.

Gidan rediyo Freedom Radio kano ne sunka sarmu tattaunawa da wannan budurwa inda yanzu haka ta shafe da kwana sama da dari 100 a gidansu saurayin tana rayuwa da kanensa inda daya daga cikin ma'aikatan Freedom Radio kano ya zanta da wannan saurayi.

"Tun farkon haduwar mu da wannan yarinya,yara suke tsokar ta, nayi ruwa nayi tsaki to a nan taga itafa taga miji a nan ne fa na zaunar da ita ina koya mata yadda zata iya magana a cikin al'umma , nan ne tace tana sona amma ban bata ansar hakan ba.
Nan take cewa shin zaka aure, sai nace mata shi aure nufi ne na Allah- inji saurayi."

A nan ne fa wannan budurwa tayi fatali da kunyar malam bahaushe ta zamo mishi bita zaizai, nan ne take gayawa walikin freedom Radio kano cewa ita guguwar soyayya ce ta dibeta, amma tace kada mutane suga laifinta domin ko wace zuciya tana son mai kyautata mata har take karanto wani hadisi.

"ina son shi sosai kuma iyayena sun san da ina son shi da zan samu auren gata da shi da zanji dadi.

Inaso a taimaka aka auramin shi domin ta dalilinsa ne na kasa samun natsuwa da sukuni, domin idan ban ganshi ba, bana jin dadi a cikin zuciyata- inj budurwa."

Kiran budurwa mai soyayya ga mutane. "Da su taimaka su aura min shi.

A cikin rahoton kuma abba saidu sufi shine babban daraktan hukumar hisbah a jihar kano yace zasu gayyato wadanda masoya har da iyayensu domin a samu mafita.
"A dauko wannan yarinya a kawo wannan hukuma kuma za'a nemi iyayenta duk abinda ya kamata in aure zaa yi musu za'a sasu ayi musu aure wata Allah in rabasu za'ay, za'a samu in ma Sharia za'a yi musu hukumar hisbah za'a bincika"- inji Abba sufi.


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba