Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Ya Rasa Rayuwarsa Ta Hanyar Shocking Da Aka Sa A Jikin Firji

SULEIMAN HASSAN YA RASA RANSA SAFIYAR YAU TA HANYAR SHOCKING DIN WUTAR LANTARKI, A SHAGON MAI GYARAN FIRJI DA YAHADA DA GANGAN

AYIWA MARIGAYI SULEIMAN ADALCI TA HANYAR BI MASA HAKKINSA

A yau Lahadi 29/10/2023 ina gida da safe akace Mani Barrister ana sallama ana nema na, Koda nafita na taradda dandazon mutane aka daukeni akan mashin zuwa inda abun yafaru.

Suleiman Hassan Dandan diyar yayatace wato jika ne agareni, wanda mutuwar sa tazamanto abun tausayi ta hanyar shocking na wutan lantarki akan hanyar sa ta zuwa wurin aiki inda yake taya babansa aikin nikan inji.

Suleiman Hassan ya cimma ajalinsa a inda yana tafiya kan titin layin Marigayi Mai fatar Kada kontagora Niger State inda ya taba daya daga cikin firjin dinda wani mai gyaran firji ya sanyawa shocking ta hanyar sauke wutar lantarki daga pole waya kai tsaye zuwa firjin dinsa dake akan titi a biza zargin ana masa satan kaya.

Suleiman Hassan yarasu alokacinda ya taba wannan firjin misalin ƙarfe 7:00am na safiyar yau, nan take.
Wannan mai gyaran firjin mutanen anguwa sun luraddashi hadarin yin hakan tun kafin aukuwar wannan al'amari amma yyi biris.
Samari sunyi yunkurin kona shagon da abun yafaru da gidan amma da taimakon wasu matasa masu ilimi da hangen ya kamata sun hana akan cewa kada dauki doka a hannu.

A halin yanzu yansanda daga A division sun karfi gawar sunje asubiti inda akayi gwaje gwaje a bisani suka maida gawar akayi jana'iza yadda addinin musulunci ya tanada.

 Yansanda sun fara bincike akan lamarin kuma munanan muna jiran Sakamakon bincike idan binciken beyi mana ba zamu iya kai kukan mu agaba .
Barrister Abdullahi Tsalha.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano