Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

ZAN IYA SADUWA DA MACE MAI HAILA IDAN NA SANYA CONDOM

๐“๐€๐Œ๐๐€๐˜๐€❓
:
Idan Mace Tana Cikin Haila, Shin Ya halatta Mijinta Yayi Amfani Da Condom Yasadu Da Ita?
:
๐€๐Œ๐’๐€❗️
:
To ษ—an’uwa bai halatta ka sadu da mai haila ba ko da kuwa ka sanya Condum. saboda Allah Ya haramta saduwa da mai haila, kuma ya kira jinin haila a aya ta 222 a suratul Bakara da kazanta:

ูˆَูŠَุณْุฃَู„ُูˆู†َูƒَ ุนَู†ِ ุงู„ْู…َุญِูŠุถِ ۖ ู‚ُู„ْ ู‡ُูˆَ ุฃَุฐًู‰ ูَุงุนْุชَุฒِู„ُูˆุง ุงู„ู†ِّุณَุงุกَ ูِูŠ ุงู„ْู…َุญِูŠุถِ ۖ ูˆَู„َุง ุชَู‚ْุฑَุจُูˆู‡ُู†َّ ุญَุชَّู‰ٰ ูŠَุทْู‡ُุฑْู†َ ۖ ูَุฅِุฐَุง ุชَุทَู‡َّุฑْู†َ ูَุฃْุชُูˆู‡ُู†َّ ู…ِู†ْ ุญَูŠْุซُ ุฃَู…َุฑَูƒُู…ُ ุงู„ู„َّู‡ُ ۚ ุฅِู†َّ ุงู„ู„َّู‡َ ูŠُุญِุจُّ ุงู„ุชَّูˆَّุงุจِูŠู†َ ูˆَูŠُุญِุจُّ ุงู„ْู…ُุชَุทَู‡ِّุฑِูŠู†َ ูขูขูข۝
Kuma suna tambayar ka game da haila Ka ce: Shi cลฉta ne. Sabรตda haka ku nฤฉsanci mรฃta a cikin wurin haila kuma kada ku kusance su sai sun yi tsarki. To, idan sun yi wanka sai ku je musu daga inda Allah Ya umurce ku. Lalle ne Allah Yana son mรฃsu tลฉba kuma Yana son mรฃsu tsarkakewa. (Suratul Bakara: 222)



Ba namiji ne kaษ—ai haila take iya cutarwa ba, idan ana saduwa da mace mai haila mahaifarta za ta takure sai jini ya barke mata, wannan sai yake nuna cewa: ba za’a sadu da mace mai haila ba ko da an sa Condum . 

Imamu Suyidi rahimahullah yace: ( Babu ban-banci tsakanin saduwa da condom da saduwa batareda condom ba) Ish-tibah wannaza-ir ( 458).

Malamai sun Nassanta haramcin saduwa damai haila koda da condom ne.
Yazo acikin Tuhfatul- Muhtaaj ( 1/390)

Haramunne saduwa damai haila koda da condom ne. Babu saษ“ani tsakanin malamai wajan nassohinsu akan haramcin saduwa damai haila koda da condom ne.
Bai halatta saduwa da mai haila ba, da condom ne ko bada shiba, wajibine akan duk wanda ya aikata hakan yatuba yanemi gafarar Allah, da kulla niyyar bazai sake aikata hakan ba, bai halatta ga mace ta amsawa mijinta idan yanemi hakan agareta, Idan yaci gaba daneman saduwa da ita tana haila tana da hakkin tanemi saki awajan Alkali, Babu biyayya ga abun halitta wajan saษ“on mahalicci.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba