Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abale Ya Samu Karuwa/Ya Kamata Gyara Furichin Mu Kan Abunda Da Ya Zama Koyi Ga Fiyayyen Halitta

Kamar Yadda Kuka Sani A Shekara Daya Da Ya Gabatane Jarumin Kannywood Daddy Hikima Da Aka Fi Sani Da Abale Ya Shiga Daga Daka Inda A Jiya Kuma Muka Sami Labarin Karuwar Da Ya Samu Kamar Yadda Ya Wallafa


Da Fatan Allah Ya Rayata Amin Anan Kuma Jaruma Mansura Isah Ce Tayi Tsokaci Kan Kalaman Da Mutane Keyi Kan Auren Da Rashida Mai Sa'a Tayi Da Cewa Ta Auri Yaro Karami Wadda Hakan Yasa Tayi Tsokaci Kan Maganar Kamar Haka

Wasu Daga Mabiyanta Suma Sun Kalubanchi Mutane Da Ke Furuchi Marar Dadi Kan Rashida Ta Auri Yaro Karami 


To Allah Ya Kyauta Ya Kuma Basu Zaman Lafiya Da Samu Zuri'a Dayyaba.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba