Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

An daure wata mata mai shayarwa bisa laifin satar indomie

Babbar Kotun Tarayya da ke Ado Ekiti ta yanke hukuncin daurin shekaru hudu ga wata uwa mai shayarwa, mai suna Yinka Akinwande, bisa samun ta da laifin satar taliyar indomie da kuɗin ta ya kai kimanin Naira miliyan 5.5

A cewar bayanan tuhumar, wacce ake tuhumar “tsakanin watan Agustan 2015 zuwa Oktoba 2019 a sashin shari’a na Ado-Ekiti ta aikata laifin damfara ta hanyar karɓar kaya (indomie) daga hannun wani Bolanle Akarakiri .” Jaridar Daily Nigerian Hausa na ruwaito

Dan sanda mai shigar da kara, Samson Osobu, wanda ya ce wacce ake kara ta aikata laifin ne a lokacin da take wakiliyar tallace-tallacen mai karar, ta kira tare da gabatar da kayan a hannun shaidu guda biyu: wanda ya shigar da karar da kuma jami’in ‘yan sanda mai bincike, John Olotu

Lauyan da ke kare mai wa ce a ke ƙara, R.A. Mohammed, ya roki kotun da ta yi wa wacce ake ƙara sassauci, inda ta ce wacce take karewa uwa ce mai shayarwa da jariri dan wata hudu.
Mai shari’a Babs Kuewumi ya ce ya yi la’akari da rokon jinkai da lauyan ya yi.

“Daga shaidar da mai gabatar da kara ya tabbatar, kotu ta samu wacce ake kara da laifi kamar yadda ake tuhumar ta. A nan na yanke wa wacce a ke tuhuma hukuncin zaman gidan yari na shekaru hudu,” in ji alƙalin.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba