Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ashe Wannan Dalili Ne Yasa Aka Dakatar Da Malam Ali Daga Shirin Kwana Casain Da Kuma Dalilin Yin Maganar Batsa A TikTok Dinsa

Dazo Nan Muka Sami Labarin Dakatar Da Jaruman Kannywood Wadda Yayi Fice A Shirin Kwana Sahir Abdul Da Aka Fi Sani Da Malam Ali Kwana Casain Ta Dalilin Maganar Batsa Da Yayi A Kafar Sadarwa Ta TikTok Kamar Yadda Gidan Rediya Nasara Radio Suka Wallafa

Saide Jarumin Ya Bayyana Cewar Mutanen Da Yawa Sun Yi Masa Hukuncin Ne Ba Tare Da Sun Tsaya Sun Fahinchi Abunda Ya Fada A Cikin Bidiyan Da Ya Yado A Kafar Sadarwar Ta TikTok Ba Inda Yayi Wani Dan Takaitattachen Bidiyan 

Saide Koda Da Ya Wallafa Wannan Bidiyan Wasu Daga Cikin Mabiyansa Na TikTok Sun Bayyana Cewar Sun Fahinchi Sakon Da Yake Son Isarwa Zuwa Ga Matan Da Suke Bayar Da Kansu Ga Wasu Masu Kudin Amma Su Masu Kudin Basan San Nasu Su Bacci Domin Sun Fitar Da Yayansu Kasashen Ketare Domin Yin Karatu

To Allah Ya Kyauta Ya Shirya Damu Yasa Mu Fi Karfin Zuciyarmu...

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba