Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Bidiyan Dinnar Maryam Wazeer Laila A Shirin Labarina Na Cikarta Shekaru Biyu Da Yin Aure

Kamar Yadda Kuka Sani Tsohuwar Jaruman Masana'antar Kannywood Maryam Wazeer Da Akafi Sani Da Laila A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Tashar Arewa 24 Wato Labarina Tayi Aure Shekaru Biyu Da Suka Gabatar Da Tsohon Dan Wasan Kwallan Kafar Nijeriya

Maryam Wazeer Ta Fara Haskaka Ne A Cikin Shirin Labarina Inda A Shekarun Da Suka Gabatar Tayi Aure Kuma Cikin Yarda Allah Har Sun Samu Karuwa Inda A Jiya Lahadi Suka Gudanar Da Dinnar Murna Cika Shekaru Biyu Dayi Aurensu Da Fatan Allah Ya Kara Basu Zaman Lafiya Ameen

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano