Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Budurwa ta kashe saurayinta sa’o’i kaɗan bayan an biyashi Dala Miliyan $30 kudin gadonsa

Daga Wakiliya

An zargi wata mata mai shekaru 47 a Amurka da kashe saurayinta ta hanyar sanya masa guba bayan ta samu labarin shirinsa na rabuwa da ita bayan ya samu gado mai yawa.

A cewar jaridar New York Post, ana zargin matar mai suna Ina Thea Kenoyer da yin amfani da wata guba mai sa daskarewa wajen kashe saurayin nata mai shekaru 51 Steven Edward Riley

Wakiliya ta ruwaito an gurfanar da Thea bisa laifin kisan kai a matakin AA, wanda shine mafi munin tuhumar kisan kai a jihar North Dakota.


‘Yan sandan sun ce “dalilin kudi ne ya sa ta yin kisan”.

Da ake yi mata tambayoyi Thae ta ce dama ta shirya idan ta kashe Mista Riley, wanda ta kiyasta ya samu gadon kusan dala miliyan 30, za ta raba kudin tare da dansa.
Thae ta yi tsammanin idan Riley ya mutu za a raba kason gado da ita a matsayin ta na dadironsa sai dai ashe bata san cewa dokar North Dakota ba ta yadda a raba gado da dadiro ba, wanda hakan ke nuna bata da gadon margayin. Kenan dai ta kashe shi a banza bata ga tsuntsu bata ga tarko

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba