Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dalilin Barin Maryam Kk Kannywood/Mai Yayi Zafi Adam A Zango Bai Taya Diana Murna Zagayowar Haihuwarta Ba

A Yan Kwananan Wani Labari Ya Karade Kafar Sadarwa Dake Bayyana Jarumar Kannywood Maryam Kk Anyi Tattaunawa Da Ita Inda A Cikin Tatttaunawar Ta Bayyana Yadda Wani Mutum Ya Lalata Rayuwar Ta Sanadiyyar Lemo Fanta

Jarumar Ta Bayyana Wannan Al'amari A Matsayin Abu Mafi Tabo Da Yake Bin Rayuwar Ta Inda Ta Bayyana Cewar Duk Mutumin Da Yazo Neman Aurenta Sai An Masa Kishi Kishin Zance An Taba Bata Mata Rayuwa Tun Tana Yarinya Karama

Saide Bayan Wannan Al'amari Na Keta Hazo Sai Aka Ci Karo Da Labarin Cewa Jarumar Na Shirin Barin Masana'antar Kannywood Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafin Ta Na Instagramx

To Allah Ya Kyauta Anan Kuma Tsohuwar Matar Adam A Zango Ce Safeeya Chalawa Take Murna Ranar Zagayowar Haihuwar Yarsu Dianna Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram
Saide Har Ila Yau Ba'a Ji Mahaifin Diana Adam A Zango Na Taya Diyar Tasa Murna Ranar Zagayowar Haihuwar Tata Ba Saide Wasu Daga Cikin Mutane Sun Taya Da Murna




Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba