Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dalilin Da Yasa Kannywood Tafi Hisbah Amfani Ga Al'umma Da Gwamnati

Wani fitaccen mai amfani da kafar sada zumunta ta Facebook saddam Ibrahim ya wallafa a shafinsa cewa Kannywood din nan da ake gani tafi hisbah har da gwamnati ga al’umma.

Saddam ya wallafa rubutun ne a shafinsa na sada zumunta jim kadan bayan zaman hisbah da kannywood inda yake nuna da cewa ita fah kannywood din nan amfaninta yafi na hisba kai harda gwamnati.

“Kannywood sun fi Hisbah amfani ga al’umma da gwamnati. Sun fi Hisbah generating revenue da samarwa matasa aikin yi. Idan ma tarbiyyar ce sun fi Hisbah iya amfani da hikima wajen gyara tarbiyya. Domin ban taba ganin inda mutumin banza ya yi nasara a movie din su ba. It is highly predictable. Movie din su kullum black and white ne.

Play ▶️


Sannan yan siyasa su kiyayi batawa Kannywood rai akan Hisbah saboda yan Kannywood influencers ne suna yin amfani lokacin zabe. Idan ku ka cire dan munafuncinan na mutane na yanzu don ace suna goyon bayan yaqi da badala ba wani taimako da Hisbah za ta iya muku lokacin zabe.
Girmama masana’artar Kannywood da tallafa mata don ta samu bunkasa abu ne mai muhimmanci ga jihar Kano.”

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba