Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dangote ya mayar da martani wa abokin hamayyarsa Alhaji Abdusamad (BUA

A cikin sakon da kamfanin Dangote ya fitar ya zargi abdusamad da yada labarun  karya akan kamfaninsa na Dangote,

Kamfanin BUA ya fitar da dogon jawabi a matsayin martani ga zargin da kamfanin Dangote Group ya jefe sa da shi.

A wasikar da ta fitar ga duniya, BUA Group ya karyata Dangote, kan wani batu. Na zargin karkatar da kudade mallakin Emefiele da ake zarginsa akansu.

An jima sosai tsakanin Abdussamad Isyaka Rabiu da Aliko Dangote ana gwabzawa.

Kamfanin na BUA ya dauko tarihi tun daga 1991 lokacin da aka yi wahalar sukari, amma sai aka yi sa’a Abdul Samad Rabiu yana da sukari a kasa. 

BUA ya ce Aliko Dangote ya nemi a saida masa sukarin, sai a karshe lamarin ya kare a kotu, kamfanin ya ce haka Rabiu ya jajirce na watanni uku yana sayar da sukarin cikin farashi mai rahusa. 

Har ila yau, kamfanin ya ce ya taba karban aron fili daga Usman Dantata domin ya kafa kamfanin siminti, amma Dangote ya jawo aka karbe filin. 

A dalilin wannan abin da ya faru a gwamnatin Olusegun Olusegun Obasanjo, BUA ya yi asarar filin da ya karbi aro daga hannun kawun na Dangote. 
Wasikar ta ce haka kamfanin ya yi ta fama bayan samun lasisin kafa kamfanin siminti, BUA ya ce sam kalubalen nan ba su iya taka masu burki ba.

A wani rahoto da Leadership ta ruwaito ya bayyana yadda aka dilmiyar da kimanin Dala Biliyan 3 da ta samo asali daga CBN a kamfanin Ɗangote tun a Gwamnatin baya.
Tunda fari an hango wani martani da Ɗangote ya yi ne, na zargin BUA da biyan yan jaridu kuɗi don wallafa labarin karya a kansa.

Hakazalika BUA na zargin Ɗangote da yunkurin bin duk wasu hanyoyi da zai durkusar da su tun a shekarun baya. 

Meye Ra'ayin ku?

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba