Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Game Da Zance Auren Jarumar Kannywood Rashida Mai Sa'a

Katin Gayyatar Auren Jarumar KannyWood Rashida Mai Sa'a, Inda Zatayi WUFF! Da Wani.

A Ranar Asabar Mai Zuwa, 11 Ga Nuwamba 2023 Za a Daura Auren Jarumar Kannywood din Nan Rashida Adamu Abdullahi Maisa'a Tare Da Masoyin Ta, Aliyu Adamu (Sardaunan Matasan Goza).

Za'a Daura Auren Ne A Gidan Mahaifin Ta Da Ke Layin Malam Bello A Unguwar Daurawa, Kusa Da Titin Maiduguri, A Cikin Garin Kano, Da Misalin Karfe 9 Na Safe.
Sanar War Daurin Auren Tàzo Ma Yan Fim Da Bazata, Domin Kuwa Ba Kowa Bane Ya San Da Maganar Na Auren Nata.

Tuni Dai Jama'a Daga Ciki Da Wajen
Masana'antar Shirya Fina-finai Su Ka Shiga Yi Wa Amarya Rashida Fatan Alheri Tare Da Taya Ta Murna Game Da Wannan Abin Alkairi Da Farin Cikin Daya Sameta.
Allah Yasanya Alkairi Allah Ya Basu Zaman Lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba