Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Mai Yayi Zafi Aka Kama Rarara/Al’amarin Rarara yafi kama da masu rashin ilimi ba ƙyauyanci ba

A Yau Ne Muke Samun Labarin Rade Raden Kama Mawaki Rarara A Ranar Alkamis A Gidansa Dake Kano Kamar Wasu Suka Bayyana A Kafar Sadarwa Saide Ba'a Tavvatar Da Makasudin Kamashi Ba

Hakan Na Biyu Bayan Maganar Da Mawakin Yayi Akan Muhammad Buhari Da Cewar Baiyi Talakwa Adalci Ba To Allah Ya Kyauta Anan Kuma Dr. Muhsin Ibrahim shahararren mai amfani da kafar sada zumunta kuma mai rubutu da sharhi akan al’amuran da sunka shafi masana’atar kannywood da kuma Masana’atar ita kanta Yayi Dan Tsokaci Kan Rarara
Duk Irin Wannan Magana Na Biyo Bayan katobarar Da Mawakin Yayi Na Sukar Baba Buhari Inda Dukda Wasu Na Gani Buhari A Matsayin Wadda Baiyiwa Talakawa Adalchi Ba A Wani Bangare Kuma Wasu Na Matukar Kaunarsa Kasancewar Yawanchin Ba'a Mungun Sarki Sai Mungun Bafade ..


Kalli Cikakken Bidiyan Bayani Anan


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba