Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Martanin Aisha Humaira Kan Kidaya Challenge

Jarumar Masana'antar Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood, Kuma Abokiyar Aikin Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara, Wato Aisha Humaira, Tayi Kaca-Kaca Da Wasu Jaruman TikTok Da Kuke Sukar Gasar Wakar Kidaya Da Rarara Ya Rera,

Inda Tace Akwai Wadanda Dusa Ce Ko Katako Ne A Kan Su, Akwai Kuma Wadanda Za'a lya Yiwa Uzuri Domin Basu Fahimci Abinda Ake Nufi Da Kidaya Ba.

Aisha Humaira Wacce Ta Bayyana Haka Cikin Wani Faifen Bidiyo A Manhajar Tiktok Din, Inda Tace Dama Halayyar "Yan Arewa Ne, Su Soki Duk Wani Abu Mai Kyau Da Dan Uwansu Ya Fito Dashi.
Aisha Humaira Wacce Ta Bayyana Haka ikin Wani Faifen Bidiyo A Manhajar Tiktok Din, Inda Tace Dama Halayyar Yan Arewa Ne, Su Soki Duk Wani Abu Mai Kyau Da Dan Uwansu Ya Fito Dashi.

Tunda Farko Dai Wasu Ma'abotan Na Shafukan Sada Zumunta Ne Su Soki Batun Na Gasar Wakar Kidaya Ta Rarara, Bisa Hujar Cewa Bai Yi Wakar Janyo Hankalin Mahukunta Akan Sha'anin Tsaro A Yankunan Da Ake Fama Da Matsalar Tsaro Musanman Ma Arewacin Nigeria, Kuma BaibShiga Cikin Kiraye-kirayen Da Ayi Kan Kawo Karshen Matsalar Tsaro Musamman A Arewacin Najeriya.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba