Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Martanin Amdaz Kan Kararsa Da Akayi A Kotu/Maganar Amdaz Ta Ta da Kura A Kafar Sadarwa

A Satinnan Ne Akayi Tattauna Da Jarumin Kannywood Abdallah Amdaz Inda Ya Bayyana Wata Magana Da Batayi Wasu Daga Masana'antar Kannywood Dadi Ba Inda Yace Mafi Yawan Yan Film Suna Promoting Abu Uku Ne Wasu Karuwanchi , Wasu Kawaichi, Wasu Kuma Daukaka

Saide Koda Da Yayiwa Wannan Maganar Wasu Mutanen Gari Sun Yaba Wa Maganar Tasa Inda Wani Shi Kuma Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe Mai Shirya Finai Finai A Kannywood, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar Litinin.

Kamar Yadda Zakuga Cikakken Bidiyan Anan Kasa


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba