Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Masoya Shirin Labarina Sun Tada Kura A Sohiyal Midiya Kan Shirin Na Wannan Satin

Masu Kallon Shirin Labarina Sun Fara Kalubantar Shirin Ta Yadda Mafi Akasarin Su Ke Ganin Presdo Yayi Namijin Kokari Akan Summayya Amma Daga Karshe Raba Gardama Ke Shirin Samun Tsutsu Daga Sama Kasheshi

A Shirin Labarina Na Wannan Satin An Bayyana Wani Bangare Daga Karshe Dake Nuna Shi Kansa Shirin, Labarina Da Wata Ke Bayar Dashi A Wajen Show Kamar Yadda Daman Shirin Yazo Da Salo Na Sunan Labarina 'Ma'ana Labarina Da Ake Bayar Dashi Da Ya Faru A Baya'

Mutane Da Yawa Sun Yaba Ga Aminu Saira Domin Mafi Akasarin Wasu Series Din Suna Sawa Shirin Suna Amma Sai Kaga Daga Karshe Shirin Bai Dace Da Sunan Da Aka Samarba Kamar Izzar So Har Yanzu Mutane Na Ganin Ba'a Nuni Izzar Ta Soyayya A Shirin Ba Amma Labarina Ya Nuni Dalilin Da Yasa Aka Samar Suna Labarina

A Karshe Matar Da Take Bada Labarin Anyi Tunanin Zata Bayyana Cewar Sumayya Ta Auri Raba Gardama Daga Nan Kuma Labarina Ya Kare Sai Kuma Akaji Akasin Haka Inda Ta Fashe Da Kuka Ta Bayyana Cewar Yanzu Ma Aka Fara ..

A Kuka Da Tayi Ya Nuna Kamar Dukkansu Zasu Iya Rasa Sumayya Ne Domin Aminu Saira Daman Ya Bayyana Cewar Daga Karshe Sumayya Mutuwa Zatayi Amma Har Yanzu Abun Da Ya Cazu Tunanin Masu Kallon Shirin Shine Wannan Mai Bada Labari Shin Ita Din Diyar Sumayya Ko Kuma Miye Alakarta Da Summaya?


Kuma Naku Bangare Masu Kallon Shirin Labarin Wa Ya Kuke Ganin Sumayya Ta Aure Tsakanin Presdo Da Kuma Raba Gardama Tunda Shi Lukman Yayi Aure Shi Kuma Mahmud Ya Rigarmu Gidan Gaskiya?

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano