Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Rarara Da Abdul Amart Mai Kwashewa Sunyi Abun A Yaba Kan Iyalan Marigayi Aminu S Bono

A yau din nan Ƙungiyar Daraktoci ta PROFDA Ta Gayyaji dukkan ƴan masana’antar Kannywood, zuwa taron addu’ar ɗan uwan su marigayi Aminu S. Bono

A wajen ne anka samu labari mai dadi Wadda  babban mai shiryawa A Masana'antar furodusa Abdul Amart yayiwa iyalan marigayi mai bada umurni darakta kuma Aminu s bono goma ta arziki kamar yadda daya daga cikin yan masana’atar Kannywaood ya fitar a shafinsa na sada zumunta Al-amin chiroma.
Shima Mawakin Siyaysa Na Arewa Daudu Kahuta Rarara Yayi Abun A Yaba Inda Ya Dauki Nauyin Karatan Yayan Marigayi Kamar Yadda Shafin official Kannywood Suka Wallafa



Da Fatan Allah Ya Basu Ladan Abun Alkairi Da Sukayi Ya Jikan Marigayi Aminu S Bono Da Sauran Magabantanmu.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano