Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Sakon Malam Ali Kwana Casain Zuwa Ga Kwana Kano Abba Kabir Yusuf(Abba Gida Gida)

Dakataccen jarumi a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Abdul Sahir (Malam Ali), ya ce an dakatar dashi daga masana’antar ba bisa ƙa’ida ba, saboda haka ne yayi kira ga gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, akan cewa zai kawo masa jikokinsa domin ya cigaba da kula dasu.

Cikin wani fefen bidiyo da ya wallafa a ranar Talata, Malam Ali ya bayyana gwamnan Kano a matsayin Uba a gare shi, don haka yake so ya miƙa masa ‘ya’yansa kasancewar an dakatar dashi daga sana’ar da yake kula dasu.
Cikin wani fefen bidiyo da ya wallafa a ranar Talata, Malam Ali ya bayyana gwamnan Kano a matsayin Uba a gare shi, don haka yake so ya miƙa masa ‘ya’yansa kasancewar an dakatar dashi daga sana’ar da yake kula dasu.

A ranar Litinin ne hukumar tace finafinai da dab’i ta jihar Kano karkashin jagorancin Abba El-Mustapha, ta dakatar dashi tsawon shekaru biyu, bisa zarginsa da wallafa bidiyon da yake furta kalaman batsa, kuma ya ƙi amsa gayyatar da akayi masa domin kare kansa.


“wannan sako ne zuwa ga mai girma gwamna Engr Abba kabir Yusuf (abba gida gida) babu wani mahaluki mai hankali yake so yaga yarsa, matarsa,kanwarsa ko antynsa tana rawar zubar da mutumci a kafafen sada zumunta suna sanya matsatsun kaya a kafaffen sada zumunta musamman kafa ta tiktok.

“Ya mai girma gwamna jihar kano shiyasa nake amfani da dama wajen na jawo hankalin matasan mu, da ni kai na , musamman ya’ya mata da anka sansu yakana alkunya da kamun kai.
Ya mai girma gwamna jihar kano ina tura sakonina ba tare da ba tare da cin mutumci ga addini na ko kuma jihar kano ba, ya mai girma gwamnan jihar kano a matsayin ka na uba kuma shugaba a jihar kano ina son in sanar da kai cewa an dakatar dani a Masana’atar Kannywood har tsawon shekaru biyu ba bisa ka’ida ba, an yanke hukuncin ne bidiyo bayan wani faifan bidiyo da na saki akan jawo hankalin matasa musamman ‘ya’ya mata domin su kama kansu”-inj malam ali kwana casa’in

Ga Bidiyan Bayanin Nasa Anan Kasa 

👇👇👇👇👇👇👇👇👇



Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba