Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tawali’u ne ya hana rarara bayyana cewa ya yi karatun digiri a jami’a – mai kare martabar Rarara

Bayan hirar da dauda kahutu rarara yayi da yan jarida ana cewa yakamata a bashi minista biyu idan ma daraktoci ne idan aka raba ya kamata a bashi sha biyar idan an baiwa wasu goma.

Maganar kowa yana dubin ta da rashin sanya tunani da hankali a wannan furuci domin kuwa ko Abdulmajeed almustapha kwamanda wanda anka fi sani da dan balki kwamanda yace taya rarara zaka fadi yakamata ayi shawara da kai duk mutanen da sunka baiwa wannan tafiya gudumuwa mafiyoyi ne amma ba’a yi shawara da su sai dai mawaki.

To shind Jaridar Dclhausa inda wakilin du zaharadeen dutse kura ya samu zantawa da wani masoyi dauda Kahutu rarara mai suna jamilu dan kuda mai kare martabar rarara inda yake cewa rarara fa yayi digiri.

Ga abinda yake cewa a zantawar tasu.
“Rarara yayi digiri muna da cikakkiyar sheda tabbas yayi digiri shiyasa munka fito mu gayawa mutane su gautar da wannan jita jita da zancen banza bai isa yayi kaza ba.

Kuma ni abinda yake damu na yau rarara cewa yayi ya cancanta a bashi minista, ba cewa yayi a bashi minista ya rike ba, yau din nan ka bawa rarara minista dauka zaiyi ya bawa wani kuma dan arewa zai bawa”- inji dan kuda.

Mai tambaya: shin kace abinda kowa yake tin ƙaho da yayi karatu rarara ma yayi digiri wane fani ya karanta kenan?

Ai na riga na fada “mass communication ” ya karanta ma’ana ya karanci fanin aikin jarida a makarantar “open university a online”kuma na fada duniya ta sani, kuma ina gayamu ku cewa nan gaba zamu bayyana takarda shaidar karatun dauda kahutu rarara wato satifiken dinsa duniya ta gani ta shaida.
Rarara sai da ya kwashe shekara hudu yana karatunsa ba maganar sayen satifiket ankayi ba – inji dan kuda.
A nasa ra’ayi yace wai da anyi magana sai ace mutum bai iya turanci ba shi yanzu idan ya samu ya zama shugaban kasa najeriya ka ma isa kayi magana da turanci wani yanayin taro ko da manema labarai.

Zakayi maganar ka da hausa yadda irin wasu ƙasashen duniya suke magana da yaren su iyan saudiyya kayi da labarci, china suke yi da ya rensu amma mu, mun ci baya a siyasance wai dole sai kayi turanci -inji dan kuda.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba