Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tofa Yadda Fasto Mai Sayar Da Tikitin Aljanna Aikata Laifin Fyade

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, alamuran yau da kullum da kuma siyasa. 

Yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida. Ado-Ekiti, jihar Ekiti - Da alama dai Noah Abraham, shugaban majamar Christ High Commission da ke Omua-Oke, jihar Ekiti bai daddara ba.

ldan muka waiwaya baya lokacin da aka taso Abraham gaba kan damfarar wasu mabiyansa naira dubu dari 310 kowanne da sunan bayar da biza zuwa aljanna.

Yanzu ma shugaban cocin ya sake bijiro da wata fatawa na cewa duniyar da muke ciki za ta shiga cikin rudani, da kuma alamto zuwan sabuwar duniya.

A makon da ya gabata ne dai malamin majamiar ya shiga hannun hukumar yan sandan jihar Ekiti, yanzu kuma ya ce bushararsa za ta girgiza duniyar nan, rahoton Vanguard.

Ana iya tuna cewa ranar 27 ga watan Afrelu, 2022 a Omuo-Ekiti, 'yan sanda suka cafke Abraham bayan karbar naira dubu 310 daga hannun sama da mutum 40 a wani sansani.

Malamin majamiar ya karbi kudin ne da sunan zai ba mutanen tikitin shiga
aljanna, lamarin da ya kaishi gaban kotin majistire, har dai aka ba da belinsa.

A ranar Alhamis din da ta gabata ne 'yan sandan jihar Ekiti tare da hadin guiwar hukumar hana safarar mutane (NAPTIP) suka kama malamin majamiar, Daily Trust ta ruwaito.

An kama malamin ne bisa zarginsa da hannu a sacewa tare da yin garkuwa da sama da mutane tara ciki har da kananan yara, da kuma laifin dirkawa matar ma'aikacinsa ciki.
Amma da ya ke zantawa da jaridar Vanguard. Fasto Abraham ya ce wannan kamawar an yi a banza, domin tuni ya kammala wa'azin da aka
aiko shi ya yi a duniya.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano