Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Malamina Ya Kwashe Shekaru 6 Yana Amfani Dani

Malamina Na lslamiyya Ya Kashe Shekaru Shida (6) Yana Lal@ta Dani, Yamin Ciki Sau Uku Ana Zubarwa, Daga Baya Kuma Yace Bazai Aureni Ba.

Budurwa Ta Bayyana Labarin Yadda Malaminta Ya Yaudareta Da Sunan Soyayya.

Wata Budurwa Daga Jihar Zamfara Yar Kirmanin Shekaru 20. Ta Bayyana Yadda Su Dinga Alfasha Na Tsawon Shekaru Shida Ita Da Malaminta Na Islamiyya Dan Kimanin Shekaru 30, Inda A Baya Ya Mata Alkawarin Zai Aureta Daga Baya Kurna Yazo Yace Sam Baisan Da Wannan Maganar Ba.

Ta Tabbatar Da Cewa Cikin Shekaru Shidan Dasu Kwashe Suna Alfasha, Yayi Mata Ciki Sau Uku Ana Zubarwa, Ta Bayyana Cewa Ranar Malamin Nata Bashi Da Lafiya, Inda Ya Bukaci Tazo Gida Ta Gaidashi. 

A Yayin Da Ta Bishi Gida Domin Gaidashi Ne Nan Ne Su Fara Aikata Wannan Aikan.
Ta Bayyana Cewa Tun Tana Yar Kimanin Shekaru 14 A Fara Aikata Wannan Lamari Da Ita. Yanzun Kuma Ta Cika Shekaru Na Ashirin.

Ga Hirar Da Ayi Da Wannan Budurwar Tare Da Saurayin Nata. Wato Malaminta Na Makarantar Islamiyya.


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano