Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Asalin labarin Hafsat chuchu da yayanta “Saurayinta”- babiana yar tiktok

Wata matashi mai amfani da kafar sada zumunta ta tiktok mai suna babiana tayi magana akan alakar Hafsah wadda ta kashe Nafiu a jihar kano da ake arewacin Nijeriya.

Babina ta bayarda wannan labarin ne a shafinta na tiktok @realbabiana1

Inda take bada labarin alakar ita Hafsat wadda ake kira da chuchu da yayanta shi margayi nafiu kenan ga abinda take cewa.

chuchu tun tana gidan mijinta babu abinda bata yi asalima mijin chuchu bashi da komai shi yayan chuchu shine ya gina musu gida a wannan unguwa ukku ya dauka chuchu da mijinta ya kawo su a nan kunji daya.

Dangin chuchu basu san tana da wani dangi shi yaya ba 24/7 awa ashiri da hudu cikin sati suna tare, in tana wajen aiki chuchu suna tare,in zata koma gida sai ta biya ta dauko shi, suna ta rayuwa dai babu wanda ya taɓa ɗaga yatsa yace ga abinda yake faruwa – inji babiana.

Iyayen chuchu bamasu kuɗi ba ne ba, chuchu tana abubuwan da kaima kasan akwai alamar tambaya, chuchu tana da aure amma babu irin abunda mace marar tsoron Allah da bata yi, ni naso ace abun akan chuchu ya kare ba akan yaya ba, akan chuchu ya kare domin Allah ya saukar mata iznah abunda tayi, saboda bakin budurwa ta da take cewa tana sonta akwai lokacin da shi olan mijin nata ya kama chat dinsu tana yiwa mace in na fadi sunanta zaku santa.

Yar fim ce muma ƴar tiktok ce tana yi mata chatin na soyayya sai mijin ya kama yace ya haka sai yayi mata wa’azi sai take gayamai ke mijinki ya kamani na tsorata sai ita take cewa ke dan Allah kyale shi ae na gama da shi- inji babiana

Wani babban al’amari da zai daure muku kai shine a cikin wannan labarin anzo gaɓar din inda babiana taci gaba da cewa.

Yaya shi yayi dawainiyar bikin sunan da ankayi, yaya shike sayin kayan abinci yana kai gidan mijin chuchu, yaya shike komai abinda miji zaiyi, daga nan yaya ya gaji da irin wannan rayuwa shine yace aure zaiyi to a nan ne tashin hankali ya fara tace .

“Tace billahilazi babu wanda zaiyi aure kan yayi aure gara ta kashe kanta, shine ake ta kichi kichi ya hanata, ta yanke ta fito wannan zafin kishin kada ya yi aure ta daɓa masa wuya ya rasu, ba fa wanda yake mahaukaci”-inji babiana
Ga bidiyon nan ku saurari sauran bayyanin



Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano